IDAN KUNSAN BA ZAKU BANI SHAWARA KADA KU ZAGE NI!! Aslm... - TopicsExpress



          

IDAN KUNSAN BA ZAKU BANI SHAWARA KADA KU ZAGE NI!! Aslm... Admin kar a bayyana sunana plsss... Ina son kubani shawara, Duk wanda yasan baze bani shawaraba to karya zageni!!! Ina da saurayi wanda tun ina secondry muke tare mesuna sagir, yagama kandy nikuma ina ss1, amma baicigaba da karatuba sai yakoma bin trela (babban mota) saboda iyayenshi baxasu iya daukar nauyishi a jami`a ba, dukda haka iyayenshi sunfi iyayena abin hannu. Ban taba tambayan sagir wani abu yahananiba dan alokacin da zamuyi WEAC shiyabani sama da 50% nabiya. Result dina yayi kyau sosai domin ko D babu daga A,B sai C. Duk malamin da muka hadu saiya tayani murna yacemin nadaura nacigaba da karatu nikuma sai nace to domin nasan bazaiyiwuba saboba iyayena bazasu iya biyaminba, dana fadama Sagir abinda nasamu a WAEC yayi farin ciki sosai, har ya siyomin form na JAMB narubuta naci nasamu Admission a ABU. Babana yace bazaiyieuba domin aure zanyi, Sagir yabashi hakuri yace ko ina cikin yin karatune sai muyi aure, da kyar babana yayarda yace shi babu ruwanshi. haka Sagir yabiyamin kudin regista nacigaba da karatu ina kwana gidan kawuna a Zaria, lokacin da nake 200 level mun dawo hutu sai sagir yaceminyanzu shima yasamu mota yadena karen mota harya nunamain trelarshi yace yakamata ayi maganar sarana sai nace yayi hakuri nakai final year sai asa rana nayi sa`a ya amince. Nayi samari da yawa saboda inada kyau kuma inada ilimi, Acikinsu akwai Kabiru wanda yake mastas a law, yana sona sasai saboda yaga tunda nafara karatu ina 1st class (Distinction) gashi kuma yanzu ina final year. Nakamu da son kabiru sosai domin bazan iya rabuwa dashiba shima yana sona domin lecture ne kawai ke rabamu. Yacemin nagayawa Sagir ya fadi konawane yakashemin shi Kabiru zai biya. `Yan`uwa inason kubani shawara yadda zanyi Saboda Dreban tanki is not my class. ADMIN001
Posted on: Tue, 29 Oct 2013 16:32:04 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015