*ILLAR YIN COMMENT* ka kula sosai dan uwa kuma kayi duba akwai - TopicsExpress



          

*ILLAR YIN COMMENT* ka kula sosai dan uwa kuma kayi duba akwai matsala guda da take tinkaromu a yanxu kuma saninkune cewa duk wanda ya yada alfahsha to yana da zunubi me girma........ Aduk lokacin da wani ko wata ko group ko page sukayi posting da hoton batsa....to karka sake kayi comment domin kuwa idan kayi comment ko like koda kuwa addu,a kayi to duk freind dinka se sungani wanima kawai zeganine baseya duba me kaceba kuma duk wanda yagani ta hanyarka kana da alhaki me girma..... Dan Allah a kiyaye asan meza,anayiwa comment amma duk hoton alkhairi ko comment idan kayi post duk wanda yagani kana da lada me yawa.... Kuyi amfani da damarku wajan cimma burinku nashiga Aljannah ta hanyar yin wa,azi comment.... Admin01 #Saifziige# . .
Posted on: Sun, 03 Nov 2013 18:31:14 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015