IN DA RANKA..Masahwracin gwamnan Kano akan harkokin addinai Malam - TopicsExpress



          

IN DA RANKA..Masahwracin gwamnan Kano akan harkokin addinai Malam Ali Baba,ya bayar da umarni ga manyan malaman jihar Kano da su ringa sayen fayafayan wasan kwaikwayo suna kalla domin kara habaka karatunsu.Ali Baba wanda yace dukka malamai a karkashin ofishinsa suke yace da yar wasan hausa mace mai taka rawa awasan kwaikwayo domin ilmantar da jama a da kuma mace yar Hisba duk lada iri guda suke samu,domin duk irin aiki guda suke. Admin #followcome new pin 22EFC350
Posted on: Wed, 09 Oct 2013 17:19:35 +0000

© 2015