***IN KUNE YA XAKUYI??*** Wasu Amarya da Angone suna cin amarcin - TopicsExpress



          

***IN KUNE YA XAKUYI??*** Wasu Amarya da Angone suna cin amarcin su kullun idan zasu kwanta sai amarya tayi wanke wanke amma kafin safiya tawaye sai suga duk an bata kayan sai Ango yana ganin laifin Amarya yana cewa daman batayi wanke-wanken ba sai wata rana suka yanke shawarar su tsaya kada suyi bacci don suga ko suwaye ke bata musu kaya. Ai kuwa hakan akayi cikin dare misalin karfe 3 sai sukaga hannu yadauki plate sai sukaji gidan gaba daya ya game da kamshin abinci sai sukaji ance Dan Auta dauki wannan plate din ka kaiwa danfirit yana china, baafi minti 2 ba akace harkadawo to dauki wannan ka kaiwa ifiritu yana american wannan kuma kabawa Amarya da Ango can da yau basuyi barci ba suka fake suna kallon mu! Hhmmmn! Wai idan kune Ango da Amaryar nan ya zakuyi?
Posted on: Tue, 19 Nov 2013 20:55:01 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015