*. IN MUSTAPHA YA BIYO HANYA TUN A NESA ZAKUJI QAMSHIN SHI. *. - TopicsExpress



          

*. IN MUSTAPHA YA BIYO HANYA TUN A NESA ZAKUJI QAMSHIN SHI. *. RIJIYA BAYA SA GUGA SAIDAI RUWAN YA TAHO GUN SHI *. AN BASHI RIGA TAYI YAWA DA SAWA TA KOMA DAI-DAI SHI *. BISHIYOYI SUN BARJE JIJIYAR SU DAHA SU GAISHE SHI. *. GIRGIJE YAKE YI MASA INUWA KO INA YA LEQA ZAI BI SHI. *. A GIDANSA BAA SA FITILA MUSBAHU DOMIN HASKEN SHI *. RANA, WATA, TAURARI, DUK SUN SAMU NE DAGA HASKEN SHI. *. KAINE KAWAI KAINE KAINE DUKKAN ISA NA HANNUNKA. SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAAM! MAY THE GENLE SOUL OF FADAR BEGE REST IN PERFECT PEACE AMEEEEN.
Posted on: Thu, 07 Nov 2013 21:00:09 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015