INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN!!! Yanzu yanzun nan labari - TopicsExpress



          

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN!!! Yanzu yanzun nan labari ya iskemu cewar akwai wadansu MATAN AURE da yan matan musulmi sun bude group da pages na FITSARANCI akan facebook, Whatsapp da BBM. Wai suna koyar da yan mata yadda ake jimaI da sauransu.. Kai harma da group da pages na yan Madigo yanzu haka akan facebook dinnan. Don haka muna kiransu suji tsoron Allah (swt). Su tuna ranar mutuwarsu da kwanciyar Qabarinsu, da kuma ranar hisabi. Sannan su tuna irin azabar da Allah ya tanadar wa masu bunkasa alfasha adoron Qasa. Don haka yar uwa idan kinsan kina cikin irin wadannan groups din, to ki gaggauta fita. Domin gyara lahirarki. Idan kika sake mutuwa ta riskeki alhali kina member a irin wadannan pages ko group, to tabbas acikinsu zaa tasheki aranar alkiyamah. Subhanallah!!! Yan uwa me zaku ce akan wannan?
Posted on: Fri, 15 Nov 2013 10:26:45 +0000

© 2015