In kece yaya zaki yi.........wasu amarya da angone suna cikin - TopicsExpress



          

In kece yaya zaki yi.........wasu amarya da angone suna cikin amarci kullum in zasu kwanta sai amarya tayi wanke wanke ta kimtsa ko ina amma in sun tashi da safe sai suga anci abinci an bata duka plates din da pots,sai suyi ta gardama da ango yana cewa bata wanke ba tana cewa ta wanke.Ranar sai suka yi shawarar kar suyi bacci su tsaya suga wanda yake musu wannan aiki,can cikin dare sai suka ji an bude kofa an shigo sai suka ga hannu ya dauko plates sai gida ya hade da kamshin abinci,can sai suka ji an kwala kiran Mudi dauki abincin nan ka kaiwa Ifiritu yana palestine baayii minti biyu sai akace mudi har ka dawo yace eeh,to dauki wannan ka kaiwa Damafiru yana can china,can kuma sai akace wannan kuma mikawa amarya da angon nan da suka labe suna kallon mu.......in kece yaya zaki yi?
Posted on: Wed, 20 Nov 2013 21:22:33 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015