Jamaa dan allah dawanne zaaji ajahar yobe dazarar karfe shida - TopicsExpress



          

Jamaa dan allah dawanne zaaji ajahar yobe dazarar karfe shida nayamma tayi akowana garin da yake cikin jahar yobe kunsa sojoji suna korar mutane kamar karnika baku barsu dawannan bacin ranba anzo kanhanya ansa mopol suna binciken motocin mutane kazo balaifima sai kabada naira dari yau din nan tafaru dawani driver mota bus agarin gashua waibazai karbi tsohon kudiba saida aka batamasa lokaci kamar zaa dokeshi wannan zalinci dame yayikamane jama musulmi muna neman adduar yan uwa musulmi daga ko ina)
Posted on: Mon, 18 Nov 2013 13:48:06 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015