[KAI WANNE AKASA MAKA?] Wasu Cikin Yan Mata Masu Yawan tara - TopicsExpress



          

[KAI WANNE AKASA MAKA?] Wasu Cikin Yan Mata Masu Yawan tara Samari Da Yawa A wayarsu Da Irin Sunayen Da Suke Sakawa samarinsu!!! 1 = ME SONA : Maana Bata Sonka, Kaine Ke Sonta . 2 = MASOYINA : Mana ita Ce Ke Sonka Da Gaske . 3 = YAYANA : Maana Shine Wawa Me Saka Mata Recharge Card . 4 = My DARLING : Wannan Shine Ta Mayar Da Shi Ga6o Tana Kashe Shi Da Dadin Baki Ta Karbi Yan Kudadensa ! 5 = SAURAYINA : Maana Me kashe Mata Kudi Wajen Ankoh ! 6 = MY LIFE : Wannan Shi Ne Me Saya mata Handset ( Waya ) ! 7 = MY HEART : Wannan kuma Cikakken Dan Wahalarta Kenan ! 8 = Big Boy : Wannan shine Na Zuwa Unguwane A Motarsa don! 9 = My ...:..: Hmmmn! Shi Kuma Wannan Ruwan Kashe Gobara kenan.....!!
Posted on: Mon, 11 Nov 2013 23:45:22 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015