KAMEN YAN ADAWA LAIFINE? Fulani sukace EROWO YIDA EREKImaana - TopicsExpress



          

KAMEN YAN ADAWA LAIFINE? Fulani sukace EROWO YIDA EREKImaana wanzami bayason aska/tsago, wannan dottijon da kuke gani shine tsohon gwamna abubakar hashidu, kafin yazamo gwamna a gombe yayi mnister, yayi perm sect yakai duk matakin aikin gwamnati a nigeria, amma a shekara ta 2007 da yazo yace yanason zai nemi kujeran gwamna babu bata lokaci gwamnan wannan lokacin, sen danjuma goje (KLR)ya kamashi ya dannashi a police station acikin garin gombe ya kwana a tsare dasafe aka tattarashi da jamaansa aka kaisu magistrate court, sai da bayin allah suka fusata suka karboshi karfi da yaji, haka sauran yan adawan aka musu, akwai col musa kallamu, jamil isyaka gomna,duk an kamasu amma a lokacin kamen yan adawa halallne, amma yanzu haram ne, yanzunnan wani dan apc mai sunaMOHD NURA yayi postng yana cewa gwamnatin dankwambo ta tara p, a p, a da s, a s, a akan zaa fara kamen yan aadawa har yakira gwamnatin dankwambo AZZALUMA, to mohd nura da kai da irinka irinka ku bude kunnawanku da kyau, wallahi da dankwambo azzalumine da ko kudi aka biyaka bazaka yi wannan rubutun ba, kuma ku yan apc kune tushen zalunci a gombe, don kowa yasan hashidu bai kama kowaba, dankwambo baikama kowaba kune kuka fara kame, don haka ku kwantar dahankalinku dankwambo bazai kama ko dan akuyaba don yana tare da al, umma al, umma na tare dashi, DAGA KARSHE INA BAWA YAN ADWAN FACEBOOK DA KU DAUKI IRIN MATAKIN DA BABAN FATI YADAUKA KUMA KO ZAA BAKU COMPUTER, KU HUTA LAFIYA
Posted on: Sat, 16 Aug 2014 16:40:22 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015