¥ KARKA BARI ABAKA LABARI¥ RANAR WANKA BAABOYON CIBI. - TopicsExpress



          

¥ KARKA BARI ABAKA LABARI¥ RANAR WANKA BAABOYON CIBI. Wallahi, Billahi. Idan YAN IZALA suka bawa SHEIKH DAHIRU BAUCHI kudi zai zabi dan takanda suka tsayar.dalilina na rantsewa akan wannan magana shine,nidai dan bauchi ne kuma makobcinsa nakusa,duk abinda zai fada ko ya aikata munaji,kuma muna gani. Yanuwa ina mai baku labarin cewa,ashekaran 2007 lokacin Dr.AHMAD MUAZU shine governor a Bauchi state,ya tsaida dantakaransa wanda yakeso ya gajeshi wato NADADA UMARU lokacin da ake campaing,governor bauchi nayanzu wato MALAM DR. ISAH YUGUDA,ya ginawa MALAM ZUBAIRU MADAKI masallacin jumaa. Alokacin kowa yaji SHEHI yana cewa su yan dariqa, bazasu zabi ISAH YUGUDA ba saboda shi da Izala ne,harma gina musu masallatan jumaa yakeyi,kuma sai yafadi.kuma muna tsaye da Shehi yazo jefa quria,shida mutanensa,NADADA da marigayi YARADUWA suka zaba.amma dake ba Shehi ne ke bada mulkiba(ALLAH)ne kebayarwa sai (AL-MALIKU)yabawa Isah Yuguda mulki.amma da Isah Yuguda yasamu mulki,sai yabawa almajiran Shehi mukamai,yaba S.A,S.A da P.A,P.A dagaciki ma harda yayan Shehi wanda suka hada da babban dansa ayanzu wato Alh Shehu wanda akabashi S.S.A,da Bushiru wanda shima S.S.A ne,dakuma maijamasa baki a azumi wato Aliyu wanda shi kuma shine D.G Tsangaya.wanda haryanzu suna riqe da wadannan mukaman. Dake Shehu da yayansa suna ci a governatin Isa Yuguda,saigashi da 2011 tazo,sai akaji Shehi da Yan Dariqa,sunyi campaing wa Isa Yuguda,wanda ada akace bazaa zabeshiba,shi dan Izalane.kuma ranar zabe muna tsaye,shehi dayazo jefa quria, Isah Yuguda suka zaba.dukda cewa dan takaran da jamiyar CPC sukayer wato YUSUF MAITATA TUGGAR yata6a zuwa gidan Shehi awata jumaa wandama har wazifa akayi dashi,amma dukda haka su Shehi suka ki zabansa.kuma harma yanzu idan zaiyi wata magana zakuji yana addua wa Isah Yuguda. Kunga ashe idan kuka duba abinda yafaru,zamuga cewa idan YAN IZALA suka bawa Shehi kudi, dole Yazabesu,saboda haka Yan Izala kutara kudin bawa Shehi kawai,kaga ikon ALLAH.kuma ni nace idan Shehi ko kuma wanin Shehi,yanaga ko tanaga zasu iya karyatani, to ku rantse kafin kuyi magana kamar yadda nayi. Kuma nasan yan bauchi kuna jina,idan wannan abinda nafada kunsan karyane,in kuka rufamin asiri baku karyataniba, kuka rufamin asiri,toku ALLAH yatoni naku asirin,in kuma kunsan gaskiyane,to kugaskata.daga karshe ina mana addua ALLAH yakara shiryamu gaba 1.
Posted on: Mon, 04 Nov 2013 19:41:20 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015