Kaka_kara_kaka ana wata ga wata Salam jama a mukula da hakin - TopicsExpress



          

Kaka_kara_kaka ana wata ga wata Salam jama a mukula da hakin allah karmu manta allah s.w.t bai halice muba sai dai mubauta masa a kullum gari yana wayewa dare nayi bama tunawa da zamu koma gareshi kuma gashi hanyar zuwa gareshi tana da mutukar nisa tana bukatuwa ga guziri don haka akeso akullum a dinga yawaita ibada kala_kala don kuwa annabi s.a.w baibar komai ba wanda zai anfanemu sai da yayi mana bayanai akansu da fatan zamu lura sosai.
Posted on: Sat, 02 Nov 2013 08:03:19 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015