Ku karanta dan ku kayatar da zuciyar ku . Wani inyamiri ne ya kai - TopicsExpress



          

Ku karanta dan ku kayatar da zuciyar ku . Wani inyamiri ne ya kai ziyara gidan wani malami. Bayan ya zauna ya huta sai aka kawo masa abinci mai zafi shida wasu gardawa su hudu aka hadasu wuri daya . To kunsan shi gardi babu ruwan sa da zafi, kafin inyamirin nan yayi loma daya gardawan nan sunyi loma uku. .inyamiri nan sai kallonsu yake yana jin haushi domin yana jin yunwa sosai kuma ga abincin yana neman karewa. Can daga cikin gardawan nan sai wani yace kai ! Ai kuwa manzon Allah ya hana cin abinci da zafi inyamiri nan ya yi sauri ya dubi gardin nan yace kai amma kuwa ya kyauta..
Posted on: Fri, 22 Nov 2013 08:56:53 +0000

Trending Topics



pic-271912762992709">@GOVERNOR_AHMED DONATES BUSES TO STUDENTS The Kwara State
"El acto se tornó más caluroso aún y ya no les bastaba con el
Transformers Autobot Vinyl Decal Sticker - White. VYAAQ86 -
l cannot understand how it is that householders who have taken up

Recently Viewed Topics




© 2015