Kwance nake akan gadona ina tunani inason ZAINAB MUSA YELWA amma - TopicsExpress



          

Kwance nake akan gadona ina tunani inason ZAINAB MUSA YELWA amma NAHEEDA MUKTAR ta fita iya kwalliya, kai bari kawai na rufe ido na auri MALEESHAT SAE‘D amma kuma tayaya zan munawa A‘ISHA HUMAIRA ABDULKAREEM cewar ita ba ajina bace?? Hmm! Amma kuma LUBABATU YAHAYA UMAR wacce muka hadu afadar garin masoya ranar sallah kuma kullum tana turomin katin 1000, kai na tuno SHAMSIYYA IDRIS kyakykyawar yarinya kuma gashi (android) take rikewa to amma kuma lukutar mace ne, to mezai hana na auri KAHDIJAT SULAIMAN NUHU sai dai ita ta cika karya da son abun duniya, to ko SHAFA‘AT BELLO zan aura ne ita kuma ta fiya son samari da yawan rokon kudi, ko bari zanyi HUSNET HARUNA janjira ta gama sakandare ne sai dai kuma bazan iya provision ba, kai na lura LUBNA HAMEESU FAROUK tana mutuwar sona sai dai ta fiye son kudi ga raini, BADEE‘AT KABEER AHMAD ita kuma bata da kuzari, to amma zan hakura da AYSHA ISAH GARKO tunda babanta yanada kudi kuma ina tinanni nan gaba zai iya zama ministan kudi KAI ALUMMAR GARIN MASOYA KU TAYANI ZABI WACCE ZAN AURA
Posted on: Sat, 21 Sep 2013 21:37:28 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015