LABARAI A TAKAICE: Daga Jaridar Rariya •Nyiam ya fice daga - TopicsExpress



          

LABARAI A TAKAICE: Daga Jaridar Rariya •Nyiam ya fice daga cikin kwamitin shawara kan taron daddale makomar kasa. •An nemi naira biliyan 500 na kudin SUPE-P an rasa - in ji Yan majalisar dattawa. •Gwamnatin tarayya za ta bawa jamioi naira tiriliyan 1.1 cikin shekaru biyar. •Bankuna za su fito da tsarin daukar hoton zanen yatsun hannun masu ajiye daga shekara mai zuwa. •Wani mutum ya kashe abokinsa sakamakon zargin yana muamala da matarsa. •Jonathan ya nemi yan wasan Nijeriya, yan kasa da shekaru 17 su ciwo wa Nijeriya kofin duniya. => Kar ku manta za ku iya samun labarai daga jaridar #RARIYA a wayoyinku na salula koda babu fasahar yanar gizo (Internet) a cikin su. Don shiga tsarin aika RARIYA zuwa 700 a layukanku na MTN akan naira 50 cikin kwanaki bakwai ku sha labarai.
Posted on: Wed, 06 Nov 2013 07:07:52 +0000

Trending Topics




© 2015