LABARIN WASANNI Manchester United tasha Kashi a wajen - TopicsExpress



          

LABARIN WASANNI Manchester United tasha Kashi a wajen Manchester City da ci 4 - 1 a filin wasa na Etihad. Aguero da Yaya Taure ne suka jefawa Man City kwallo a ragar Man Utd tun kafin a tafi hutun rabin lokaci, bayan dawowa kuma Aguero da Samir Nasri suka mayar da wasan ya zama 4 - 0. Wayne Rooney ne ya samu nasarar raya Man City Kwallo daya tilo, ana gab da tashi daga wasan. To wae yah man u xasu eyakuwa
Posted on: Mon, 23 Sep 2013 09:30:57 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015