#LIVE:- YAU NE RANAR ARFA:- Manzon ALLAH(sallallahu alaihi - TopicsExpress



          

#LIVE:- YAU NE RANAR ARFA:- Manzon ALLAH(sallallahu alaihi wa Aalihi wasallam) Yace:- Mafi Alkhairin Addua, Ita Ce Addua Ranar Arfa, Kuma Mafi Alkhairin Abinda Na Fada, Ni Da Annabawa Da Suka Gabace Ni Shine:- LA ILAHA ILLALLAHU, WAHDAHU, LA SHARIKA LAHU, LAHUL MULKU, WA LAHUL HAMDU, WA HUWA ALA KULLI SHAIIN QADEER. Ya ALLAH! Kasa Muna Daga Cikin Wadanda Zaa Amshi Adduoinsu a Wannan Ranar Ya Bamu Lafiya Da Zaman Lafiya Albarkar Wannan Rana AMEEEN.
Posted on: Fri, 03 Oct 2014 06:57:45 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015