Labaran yau na man united kocin man united wato devid moyes - TopicsExpress



          

Labaran yau na man united kocin man united wato devid moyes yabaiyana cewa yanaso karshen seasen nabana yasai sabbin yan wasa guda 8 a inda yace yana saran akwai toni kroos da luck shure acikin mutun 8 din captain din mu wato vidic antabbatar da koma warsa inter milan karshen seasen din nan a inda ake harsashen wayne rooney ne zai maye gurbinsa na captain din kungiyar kochin bayer munch yace zai shiga neman ilkay gundogon sbd yamaye gurbin din dan wasan tsakiyarsa wato toni kroos a inda ake alakanta dan da komawa man united dan wasan tsakiyar atlantico madrid turan arda kocin din kungiyar yace zai iya siyarwa da man united dan wasan a inda daman agen din dan wasan yace yana son yaga yadawo man united da wasan sa devid degea yace zaiyi matukar farin ciki idan man united suka siyi dan wasan gefen atlantico bilbao iker muniain inda ake ganin darajar dan wasan zata iya kaiwa £30 admin muhd
Posted on: Thu, 06 Mar 2014 11:00:34 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015