MIDDLE EAST (3) Kamar yadda na fada tun farko cewar kasashen - TopicsExpress



          

MIDDLE EAST (3) Kamar yadda na fada tun farko cewar kasashen larabawa sinada kasadhe 22 ne a duniyar nan. kasashen sun hada da: ALGERIA. BAHRAIN IRAQ. LUWAIY. LEBANON. COMMOROS. DJIBUOTI. EGYPT. JPRDAN. LIBIYA. MORROCO. QATAR. PALASTIN. SAUDI ARABIA. MOURITANIA. OMAN. SOMALIA. SUDAN. SYRIA. YEMEN. TUNUSIA. UAE. Amma har yanzu lungiyar tana yin nazari game da ludancin Sudan. tunda a da kasa dayace daga baya sai aka raba kasar zuwa Arrwaci da kudancin Sudan. Wadannan kasashen duk cikansu tare da arzikinsu tamkar taron tsintsiya ne babu shara.sabida basa sawa kuma bada hanawa. .Mutum zai gane hakan ne idan ya kalli yadda akazo aka kafa Israila a tsakiyarsu.amma sun lasa yi mata lomai. Larabawan sun taba yin wani yunkurin kwato Falastinu. abinda ya kaisu ga yin yaki har sau biyu. luma Israilar tana gagararsu. Yanzu abinda ke garuwa a cikin kungiyar shine: ko wace mamba a kungiyar to akwai wata kasar dake juyata kuma manufar wannan kasar take karewa. Sannan a cikinsu akwai masu kudi.madu karfi.raunana mabarata da talakawa.akwai tsegerun sjuwagabanni sannan akwai yan gambara. Wasu da zarar sun tadhi yin magan to roko zasuyi.wadu kuma umarni suke badaea.wadu kuma gambara xakajidu sunayiea wasu shuwagabannin. Don haka kungiyar batada wata manufar siyasa ko manufar tdaro illa kawai maganar fatar baki. Nan gaba zamu duba yadda aka sami waau aabbin lungiyoyi a kasaahen larabawan.saboda gazawar da kungiyar ta AL tayi.
Posted on: Thu, 27 Mar 2014 06:54:45 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015