MUHAWARA MAI SON ZURFIN TUNANI!! KARATU da AIKI abubuwa ne masu - TopicsExpress



          

MUHAWARA MAI SON ZURFIN TUNANI!! KARATU da AIKI abubuwa ne masu muhimmancin gaske a rayuwar duniya. To misali ace a cikin wadannan mutane su biyu (2). Wanne daga ciki kuke ganin yafi taimakawa a rayuwa kuma wa zaka fi taimakawa idan kana da halin taimaka musu?? 1. Wanda ya dau nauyin Karatunka daga Primary har Kammala karatunka na Babbar makarantar Gaba da Secondary. Amma kana kammala karatunka shikenan bai sake kulawa da kai ba ta hanyar taimakon. 2. Shi kuwa wannan shine wanda yayi kokarin samar maka da aiki bayan kammala karatun naka. Wajen aiki mai kyau. Kuma duk a cikinsu babu wanda ya nuna ka bashi komai a tsawon rayuwarsu. Wanne ne kuke ganin yafi taimakawa?? Muje zuwaaaaa #Ymdange
Posted on: Tue, 03 Sep 2013 08:54:21 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015