NEMAN AIKIN BAKANO DA BAZAZZAGI:- BAKANO Da BAZAZZAGI Ne Suka Je - TopicsExpress



          

NEMAN AIKIN BAKANO DA BAZAZZAGI:- BAKANO Da BAZAZZAGI Ne Suka Je Neman Sai Aka Fara Kiran BAKANO Ya Shiga:- *. MANAGER:- Yaya Shugaban Qasar Nan??? +. BAKANO:- Goodluck Jonathan. *. MANAGER:- “Yaushe Aka Hada Kudanci Da Arewacin Nigeria???. +. BAKANO: “1914 *. MANAGER:“Wai Shin Da Gaske Ne An Gano Maganin HIV/AIDS??? +. BAKANO:- “E Amma Har Yanzu Likitoci Basu Tabbatar Da Hakanba. *. MANAGER:-“Kacancanta Don Haka Mun Daukeka Aiki. In Kafita Kace Wanda Yake Bisa Layi Ya Shigo... +. BAKANO Na Fitowa Sai BAZAZZAGI Ya Tare Shi Yace:Dan ALLAH Ka Fadamin Tambayoyin Da Amsoshin Da Aka Maka, Kafin BAKANO Ya Fara Fada Mai Sai BAZAZZAGI Yaji Muryar Manager Yace:NEXT. Sai BAZAZZAGI Ya Ce:Toyi Maza Ka Fadamin Amsoshin Kawai Tunda Naji Yana Kira.. Sai BAKANO Yace:To Amsar Farko JONTHAN GOODLUCK Ta Biyu:1914 Ta Uku:EH AMMA HAR YANZU LIKITOCI BASU TABBATAR BA. BAZAZZAGI Yayi Godiya Ga BAKANO Ya Shiga Interview... Bayan Ya Zauna. *. MANAGER:- Ya Ce:“Yaya Sunanka??? + BAZAZZAGI:“GOODLUCK JONATHAN Ran Man
Posted on: Thu, 31 Oct 2013 17:30:57 +0000

Trending Topics



-And-thanks-be-to-God-who-topic-656213474455623">WINNING EACH DAY DEVOTIONAL 2 Cor 2:14 And thanks be to God who
Hand House Recovering From Neglect Clarke County Tribune, April
POOOW DESCULPA EM COMODA MAIS PODE VER ISSO QUE EU FIZ PRA TODOS
Hope all is havin a great and safe day, just got off work from the

Recently Viewed Topics




© 2015