Nusantarwa shi ne ka nunawa wani mutun hanya ta gaskiya domin ya - TopicsExpress



          

Nusantarwa shi ne ka nunawa wani mutun hanya ta gaskiya domin ya bi ta haka kuma nusantarwa tana daukar ma‘anar jawo hankali ko fadakarwa wani lokacin ma tana daukar ma‘anar wa‘azartarwa shiryarwa da dai makamantan haka Misali nusantarwa manzon allah (saw) shi ne kamar yadda yazo a cikin hadisi na (1) na arba‘una hadisi na imam nawawi inda manzon allah (saw) ya ke nusantar da sahabbansa lada hijira don allah da manzon (saw) da kuma asarar da wanda yayi hijiran ba don allah da manzon allah (saw)ba Kaga maimakon manzon allah (saw) yace wane bai yi hijira don allah da manzon allah (saw) wance haka wane ma haka a‘a kawai sai manzon allah (saw) ya nusantar da su ga ladan wanda yayi don allah da manzon allah (saw) da kuma asarar wanda ya yi sabanin haka Allah yasa mudace ameeeen WANNAN NA MASOYA MANZON ALLAH (SAW) KAWAI
Posted on: Mon, 19 Aug 2013 21:56:28 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015