Oh,An dauke tsoron mutuwa,aka ce mana da idan akai mutuwa mata sai - TopicsExpress



          

Oh,An dauke tsoron mutuwa,aka ce mana da idan akai mutuwa mata sai su dade ba su bi layin da akai mutuwar ba,bare yara kuma,gidan ma in ba dole ba,ba tsoron shiga ake,dakin ko da akai rasuwar wasu sun dena shiga.Amma yanzu da yara kanana zaku ringa chakuda a gindin kabari,ana binne mtm,wasu ma har motar gawar suke danewa,batun harkoki na surutu da fadace fadace a makabarta ba a magana,sai dai fatan Allah yasa mucika da imani.
Posted on: Thu, 22 Aug 2013 19:43:38 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015