Professor Faisal wrote; KADAN DAGA CIKIN SUNAYEN MAZA DA - TopicsExpress



          

Professor Faisal wrote; KADAN DAGA CIKIN SUNAYEN MAZA DA HALAYENSU! 1-ABBA:son mata,jida kai,surutu,ga qoqari da addini 2-GARBA:qazanta,maqo,mst ov dem basu waye ba 3-SADEEQ:zuciya,taurin kai,ga son musu 4-ADAMU:duk gajeru neh ga qaton kai,son gardama,ga kwadayi 5-UMAR: zuciya,qirar gardawa ce dasu 6-AHMAD:shiru shiru,zurfin ciki 7-ALEEYU:zuciya,iya tsara mace 8-IBRAHEEM:akwai addini,yawancinsu baqaqe ne 9-JAMEELU:son gayu,son gulma kamar mace 18-JAFAR:shiru shiru,abun tausayi 11-AMEENU:basa magana,amma akwai iyayi da tsari 12-SHAMSUDEEN:sun iya bayar da labari,gasu da qarya 13-AUWAL:yima mata qarya,son burga da kudi 14-KAMAL:qaryar kudi,bagu da papa 15-FAISAL da ZUBAIRU basai nafada muku ba 16-ABDULLAHI:haquri,kawaici,rashin son abun duniya 17-DADDY da HALIFA:shaye shaye,bin mata,maula 18-ANAS:wawaye neh mst ov dem,dogaye ne 19-BASHIR:son girma,mst ov dem tsamaye neh 20-HAFIZU:akwai qoqari,amma ba wanka 21-MUBARAK:Ji da kai ga kuma bauta wa mata.22-MUHAMMAD:ba ruwansu,ga addini,ga halaye masu kyau 22-SULAIMAN:son mulki,son mata 23-AUDU:mst ov dem basu waye ba.
Posted on: Wed, 25 Sep 2013 08:11:00 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015