RIKICI A SOKOTO YAA ALLAH MUNA ROKON KA,MUNA TAWASSULI DA SUNAYEN - TopicsExpress



          

RIKICI A SOKOTO YAA ALLAH MUNA ROKON KA,MUNA TAWASSULI DA SUNAYEN KA MASU TSAKI DA SIFFOFIN KA MADAUKAKA DA DUK WANI ABU DA AKE TAWASSULI DA SHI A ROKE KA KA KARBA YAA ALLAH DUK WANDA YA KE SON YA HADDASA FITINA A SOKOTO YAA ALLAH KA YI MUNA MAGANIN SA,YAA ALLAH KA TONA MASA ASIRI KA WALAKANTA SHI YAA ALLAH KUMA KA BAYYANA SHI A FILI KOWA YA GAN SHI KUMA YA SAN SHI.WAI KU MUSULMIN DUNIYA MINENE MATSALAR KU? A KASHE KU,KU KASHE KANKU,KUMA KU TAIMAKA MA WASU SU KASHE KU,TIR DA HALIN WADANDA SUKA BAR MAGANAR ALLAH(S.W.T.)DA MANZON SA (S.A.W.A.W.)
Posted on: Mon, 07 Oct 2013 10:41:27 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015