RUMBUN HOTUNA: Jami’an Leken Asirin ‘Yan Sanda ta Tabbatar da - TopicsExpress



          

RUMBUN HOTUNA: Jami’an Leken Asirin ‘Yan Sanda ta Tabbatar da Cewa Wadannan ‘Yan Boko Haram Ne voahausa Wadanda ake zargin cewa ‘Yan Kungiyar Boko Haram ne sun hada da Muhammad Nazeef Yunus, da Umar Musa, da Mustapha Yusuf, da Ismaila Abdulazeez, da kuma Ibrahim Isa; sune jami’an ‘yan sandan Nigeria, Abuja a taron da suka yi da manema labarai ran 20 ga watan Nuwamba, 2013 suka jera cikin sahu guda tare da zarginsu da cewar ‘yan ta’adda ne. voahausa
Posted on: Sun, 24 Nov 2013 13:00:01 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015