Ramalan Yero ya amsa kiran jamaan jihar Kaduna zai yi takaran - TopicsExpress



          

Ramalan Yero ya amsa kiran jamaan jihar Kaduna zai yi takaran gwamna a 2015. ------------------------------ Gwamnan jihar Kaduna Mukhtar Ramalan Yero yabi sahun yan takara masu neman zama gwamnan jihar kaduna a 2015 inda yasiya fom din zama dan takaran gwamnan jihar kaduna a inuwar tutar jamiyyar PDP. Ya karbi fom dinne a shalkwatan ofishin jamiyyar PDP a Abuja. Ahmed Maiyaki da yayi magana da yan jaridu yace saboda irin cigaban da aka samu a wannan mulki na Yero shiyasa ya amsa kiran mutane domin cigaba ayyukan da ake tayi a fadin jihar. Mezakuce akan hakan?
Posted on: Sun, 12 Oct 2014 08:59:10 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015