Rayuwar Duniya SAƘO DA ƊUMINSA.....? Daga Saadat Muhammad Ban - TopicsExpress



          

Rayuwar Duniya SAƘO DA ƊUMINSA.....? Daga Saadat Muhammad Ban yarda Wani Gwauro Ya Karanta min Ba lolx Gareku Mata ƴan Uwana . . . . . . . . . . . . . . . . . . . Abubuwa 7 abinkula ga dan adam 1) # duniyarda zaa barta, me ya kawo hadama? 2) # dukiyarda zaa lissafa 1 bayan 1 me yakawo tara ta? 3) # rayuwarda zata kare, inawani farinciki? 4) # yarintarda tsufa zaizo mata, meyakawo takama? 5) ana sauraren # mutuwa, inawata walwala? 6) # jikin da xai xama gawa, meya jawo dagawa? 7) # karshedai makumar sa kabari, mixaisa alfahari? Wanda ya manta wadanan, a ina yabar # hankalinsa? Allah yasa mudace kuma yayimamu kyakyawan karshe Duk Wanda ya Karanta Idan yana Son Ya cika da Imani Allah yayi Mai Sakaiya da Gidan Aljannah yayi Comment da Amin
Posted on: Thu, 07 Nov 2013 16:20:51 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015