(S1n3) Idan baku manta ba a kwanakin baya ne BBC Hausa sun fitar - TopicsExpress



          

(S1n3) Idan baku manta ba a kwanakin baya ne BBC Hausa sun fitar da Wani Rahoto na cewa Kasar Faransa zata taimakawa Nigeria gun yakI da Boko Haram, To ta tabbata Shekaran jiya Shaidun gani da Ido sun tabbarwa da Media cewa Jiragen Ruwa har guda 4, suka shigo Port na Apapa wato Apapa Port Authori, Jiragen ruwan dai har guda 4 ne kuma dauke da Muggan makamai, wanda har ta kai ga An kori Jiragi Taki da Kifi da Shinkafa zuwa cikin Ruwa, Bazasu dawo ba sai an gama sauke makaman, To ya kumasu karatun mu me kuka fahimta Dangane da Zuwan Sojojin Faransa Nijeriya da kuma muggan Makamai???.
Posted on: Wed, 05 Mar 2014 16:00:29 +0000

Trending Topics



s.checkbg0.appspot flower
After Asking Students to ‘Explain Why Jews Are Evil,’ Teacher

Recently Viewed Topics




© 2015