SAKON (Ismail Ummar) ZUWA GA ALUMMAH!!!! SANARWA! SANARWA! - TopicsExpress



          

SAKON (Ismail Ummar) ZUWA GA ALUMMAH!!!! SANARWA! SANARWA! SANARWA! Muna sanarwa jamaah yan uwa musulmai ko kuma ince yan arewa gabaki daya. da cewan a kwai wata takarda da take yawo a tsakani alumma me dauke da sako kaman haka: *FROM NIGERA INFORMATION PEOPLES AWARENESS! VIA. MAJOR YOHANA AUTA mun sami sako daga wani manjo na sojojin nigeria wanda ya nemi a sakaya sunan shi. Ya cigaba da cewa wasu daga cikin sojojin nigeria karkashin jagorancin shugaba goodluck jonathan sun shirya tsaf domin kaiwa jamiar Ahamadu bello ta zaria hari kuma da sunan boko haram. tare da sace dalibai mata na jamiar a ranan. 29/11/2014. Haka kuma sun shirya kai wani harin a f.c.e. dake zaria duk a wannan ranan sun shirya wannan hari ne tare da sa hannun sarkin (zazzau Alhaji shehu idris) sannan kuma, a ranar 2/12/2014 nan ma dakarun jonathan zasu kara kaiwa jamiar usman dan fodio dake sokoto hari haka dai majiyar tamu ta bayyanar mana. haka kuma a kwai wani harin na da ban kuma da zasu kaiwa jamiar tafawa balewa dake bauchi. tare da sace yan mata dalibai na jamiar a ranar 4/12/2014 wai da sunan boko haram saannan kuma a ranar 27/12/2014 zasu sake kaddamar da wani harin a jamiar kaduna inda da zaran sun kaddamar da wadannan kudurorin nasu sai su fito kafafen watsa labarai suyita karyaryaki da cewa yan boko haram ne. suka aikata kamar yadda suka saba yi a maiduguri, yobe, da adamawa da sauran sassan kasarnan wannan labari dai duka mun same shine ta hannun wani major na sojojin kasarnan wanda haka yake tabbatar mana da cewa manyar kasarnan suna sane da irin wadannan manufan ta wannan a zalumin shugaban amman abin haushi sun kasa yin kome akai hasali ma yan majalisun kasar nan sun kasa cewa kome a kan alamarin har yanzu ba wanda ya fito ya taba kalubalantar shi to jamaa yan uwa christoci da musulman ya kamata mu gane kuma mu fahimci cewa ba kowa bane boko haram ba illa jonathan haka nan kuma wadannan munanan kudurorin nasu ba don komai suke yi ba illa don su hallaka alumman arewacin kasar nan tare da lalatawa da gurgunta tattalin arzikin arewan. WANNAN SHINE DUKA ABINDA KE DAUKE A CIKIN WANNAN TA KARDAN DAKE YAWO CIKIN ALUMMA A HALIN YANZU. TO NI DA A NAWA FAHIMTAR WANNAN TA KARDAN KARYANE WANDA YAN TA DA ZAUNE TSAYE SUKA SHIRYATA DOMIN TA DA HANKULAN JAMAAH . DON SHKKA BABU ME GIRMA SARKIN ZAZZAU BAZE TABA SA HANNUN SHI CIKIN WANNAN MUNMUNAR BADAKALAT BA. AMMAN MUDAI NAMU SHINE MUCI GABA DA ADDUAH. ALLAH YA KAWO MANA KARSHE AZALUMAR GOBNATIN NAN YA KUMA KAWO MANA ZAMAN LAFIYA A KASAR MU BAKI DAYA. AMIN.
Posted on: Sun, 23 Nov 2014 07:30:41 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015