SAKON ZUCIYA Kece sahibar data mamaye zuciyana, kika sa zuciya na - TopicsExpress



          

SAKON ZUCIYA Kece sahibar data mamaye zuciyana, kika sa zuciya na dimuwa da zautuwa akan kaunarki, kika mai da kallona naki. Ke nake so, jani kikai ni birnin zuciyanki, in murna gareki mai maabociyar kyawu da fuska. Agazama zuciya na cikin sauki bisa raunin kaunakin. Tai maka kisanyani cikin zuciyanki, cikin mayafin dazai kara kaunarki. Kece zabina a rayuwa wanda zuciya take muradi. Abin alfaharina ke kikasani nafita daban cikin abokai.....ehmn....alfaharina.
Posted on: Tue, 12 Nov 2013 19:49:27 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015