SANARWA! SANARWA! SANARWA! Rahotanni daga jamian tsaro ya - TopicsExpress



          

SANARWA! SANARWA! SANARWA! Rahotanni daga jamian tsaro ya tabbatar da cewa yan BOKO HARAM sun samu wasu numbobi wanda suke amfani dashi wajen kashe mutane, da zaran mutum ya saka recharge carda sai Bomb ya tashi dashi, da wannan muke cewa duk wanda zai saka recharge card dinsa ya fara turo mana da numbobin mu duba masa dan gudun fadawa cikin halaka. Duk wanda zai turo katinsa zai iya turowa ta wadannan numbobi 08011111111 08000000000 Just For Funny.....
Posted on: Sat, 26 Oct 2013 18:02:49 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015