SHIN MAFARKI TANA ZAMA GASKE ??? Wannan tambayane wani dan uwa - TopicsExpress



          

SHIN MAFARKI TANA ZAMA GASKE ??? Wannan tambayane wani dan uwa almajirin sayyid yayi kubiyoni kuji yanda yakasan ce / \ - # Ajiyane wani dan uwa yasameni yake fadamin yayi mafarki yan uwa zasu shiga cikin garin zaria don yin muxaharar qudus sai aka tare su akace baxasu wuce ba to daganan kuma wakia tarin chabe ana fafatawa ana kabbara ana ya mahdi kawai suka fara fita a guje shikuma yana can gefe kawai sai yafara kiran YASAHIBUZZAMAN YASAHIBUZZAMAN YASAHIBUZZAMAN nan take kawai yajishi ana haurar da shi sama ya ganshi a saman yan uwa kuma yaciga ba da kiran sahibuzzan
Posted on: Wed, 23 Jul 2014 19:59:22 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015