SIFFOFIN MAZA DA HALAYENSU wanne zaki za6a yar uwa a matsayin miji - TopicsExpress



          

SIFFOFIN MAZA DA HALAYENSU wanne zaki za6a yar uwa a matsayin miji acikinsu?? AURAN USTAZ, takura AURAN DAN BOKO, rashin kishi. AURAN MAIKUDI, zama da kishiya. AURAN TALAKA, rashin wadata. AURAN JAHILI, halaka da zagin iyaye. AURAN KYAKKYAWA,nuna Isa da gadara . AURAN MUMMUNA, 6acin rai. AURAN DAN SIYASA, Rashin kwanciyan hankali. AURAN Banker,, rashin lokaci da kula da iyali. AURAN WAWA/DOLO, kunci da bakin ciki AUREN dan kasuwa,Rashin sake kudi, AUREN maaikacin govt, Rashin biyan bukata, komai sai karshen wata AUREN Matashi Rashin kwanciyan Hankali, AUREN Dattijo, Kulle. Wanne Xaki za6a??
Posted on: Sat, 19 Oct 2013 21:17:37 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015