SUN MANZANTAR KUMA SUN ALLANTAR DASHI - TopicsExpress



          

SUN MANZANTAR KUMA SUN ALLANTAR DASHI ???? :::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::: Taaddanci da wuce gona da iri shine yayi kaka gida acikin littattafan yan shia akan matsayin dasuke kai Aliyu ibn Abi dalib RA. Wani lokacin adauki matsayin Allah abashi wani lokacin abashi matsayin manzon Allah saw. Dubi abunda suka hakaito acikin littafinsu:-basaerul darajat.8/230 إن علي بن أبي طالب هو قسم الجنة والنار يدخل أهل الجنة الجنة و أهل النار النار wai lallai Aliyu ibn Abidalib shine mai rabon aljannah da wuta yashigar da dan Aljannah aljannah yakuma shigarda dan wuta wuta. Hakama shehum malaminsu alhassan ibn yusuf aldahril haliy acikin littafinsa KASHAFUL YAKIN FIY FADAELU AMIRUL MUUMININ.shafi na 8. Yace:- lallai Allah yana shigar da wanda yayima Aliyu biyayyah aljannah koda yasabama Allah kuma yana shigar da wanda yasabama Aliyu wuta koda yayima Allah biyayyah. Hakama shehun malaminsu muhammad almasudey wanda yahalaka yakuma halakar acikin littafinsa mai suna ALISRARAL ULUWWIYA 181 YACE:- Wai Allah yace: ya muhammad na aiko Aliyu tareda Annabta,donhaka kaine zahiri amma Aliyu shine badini. Kai hakama sukace wai manzon Allah saw shima yana kira zuwa ga wilayar Aliyu ne kawai basaerul darajat na muhd assaffar 91. Wannan shine irin matsayin Aliyu wajen yanshia,kuma dahaka suke kira duk wanda baiyarda da wadannan tatsunniyoyinba toshi kafirine kamar yadda yazo acikin littafin AQAEDUL IMAMA NA MUHD RIDA 78.
Posted on: Mon, 21 Oct 2013 10:53:00 +0000

Trending Topics



>Heres another recipe from our Cooking Heart to Heart event that we
I havent been on here for a few days but want to thank all those
I woke up this morning with family on my mind. I miss my family
Blind to your fault? This is the caption for open heavens

Recently Viewed Topics




© 2015