SUNAYEN WASU DAGA CIKIN MAZA DA KUMA HALAYEN SU!DAGA YAN MATAN - TopicsExpress



          

SUNAYEN WASU DAGA CIKIN MAZA DA KUMA HALAYEN SU!DAGA YAN MATAN AREWA! 1- ABBA: @ son mata @ ji da kai @ surutu @ kuma mstly yan gata ne @ ga qoqari da addini 2- ADAMU @ duk gajeru ne, ga qaton kai @ son gardama @ ga kwadayee 3- UMAR/FARUQ @ zuciya @ qirar gardawa ce da su 4- AHMED @ shiru shiru @zurfin ciki 5- ALIYU @ zuciya @ iya tsara mace 6- IBRAHEEM @ akwai addini @ yawancinsu baqaqe ne 7- JAMILU @ son gayu @ son gulma kamar mace 8- SALIHU @ shiru shiru, abun tausayee 9- AMEENU @ basa magana @ amma akwai iyayee da tsari 10- SHAMSUDDEEN @ sun iya bayar da labari @ gasu da qarya 11- AUWAL @ yiwa mata qarya @ akwai karbar shi @ son burga da kudi 12- SAIFULLAHEE @ qaryar kudi @ bagu da fafa 13- FAYSAL da ZUBAIRU @ kuna jin sunan, ba sai na fada ba 14- ABDULLAHEE @ haquri @ kawaici @ rashin son abun dunia 15- DADDY da HALIFA @ shaye shaye @ bin mata @ maula 16- ANAS @ wawaye ne mst of dem @ dogaye kuma 17- BASHIR @ son girma @ mst ov dem, tsamaye ne 18- HAFIZU @ akwai qoqari @ amma ba wanka 19- MUHAMMAD @ ba ruwan su @ ga addini @ ga halaye masu kyau @ gaskiya da rikon amana 20- SULAIMAN @ son mulki @ son mata 21- ABBAS @ dolaye sunfi yawa 22- KAMILU @ akwai sanaar hannu @ sum kuma, akwai madiri 23- AUDU @ mst of dem basu waye ba 24- ABUBAKAR @ akwai shi da kokari @ ga kuma kyau @ mafi yawansu gajeru ne! @ akwai kyauta 25- Usman @ akwai zuciya amma bata kai ta aliyu ba @ mafi yawansu dogaye ne @ kuma bakake! ...........,,..... to b continued
Posted on: Wed, 23 Oct 2013 19:10:59 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015