Shin Ko Kasan Cewa Facebook Yana Da Nick- named Ta Hanyar Amfani - TopicsExpress



          

Shin Ko Kasan Cewa Facebook Yana Da Nick- named Ta Hanyar Amfani Lambar Wayarka? Eh Hakane,To Idan Ma Baka Sani Ba, To Ga Hanyar Da za Kasan Nick-Name dinka Na Facebook. Kawai Ka Biyo Wadannan Matakan: => Ka Dauko Lambobin Ukun Karshe Na Lambar Wayarka, Misali, 417, Sai Ka SanyaSu A Maimakon Stars* Din Da Na Sanya A Kasa Da Wadannan Lambobin Na Karshen Lambar Wayarka, Sai Kayi Comment Dasu. Misali @ [***:] Sai Ka Cire Stars* Din Ka Sanya Lambobin Ukun Karshen Layin Naka. NB: Kada Ka Manta Da Wadannan Alamomin @[:] Saboda Idan Baka Sanya Daya Ba To Nick-Name Din Naka BaZai Fito Ba. misali Anne Waters admin => Abdullkareem nuhu d #crownprince
Posted on: Thu, 29 Aug 2013 20:22:22 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015