Shugaban Hukumar Alhazai na Jahar Kebbi Alhaji abdullahi imam - TopicsExpress



          

Shugaban Hukumar Alhazai na Jahar Kebbi Alhaji abdullahi imam shema, Allah yasakamaka da alheri kuma Allah yakara baka nasarar aiki saboda abana alhazan jahar kebbi sunsami Nasara jirage, dan samaga alhazai dubi biyu cikin dubu ukku sukasamu sauka direc zuwa filin jirgin madina ba jiddaba. Dan haka abana gaskiya mahajjatan kebbi sunji dadi sosai kuma suna yima mai girma chairman na hukumar alhazan kebbi godiya.
Posted on: Sat, 28 Sep 2013 18:01:26 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015