Shugaban Kasa Jonathan mutum ne marar godiya kuma butulu ne, wanda - TopicsExpress



          

Shugaban Kasa Jonathan mutum ne marar godiya kuma butulu ne, wanda ya yiwa Yan Arewa butulci ya dauki yankinsa na Kudancin Najeriya da muhimmanci fiye da kowane yanki. Ya baiwa Yan Kabilar Ibo muhimmanci da sauran kabilun Kudancin Najeriya a maimakon sauran Yan kasa. Na bar Dan Jiha ta, na yiwa Jonathan yekuwa a zabe shi, amma ya nuna man butulci. Inji Gwamna Murtala Nyako. Shin Anya Nyako bai yiwa Arewa butulci ba? Shin ina amfanin Yan Arewa dake cikin Gwamnatin Jonathan ne?!
Posted on: Sat, 27 Jul 2013 17:13:58 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015