Slm yan,uwa dan allah abaryin fada a facebook muna ganice war - TopicsExpress



          

Slm yan,uwa dan allah abaryin fada a facebook muna ganice war facebook wurine nasa da ziminci da kuma nishadi fadakarwa harma abi da bakasani kasanshi tahanyar facebook to ashe gune na sada ziminci amma abinmamaki sai natarar anfada akan facebook sai nace amma baku yimakanku adalciba mudamuke she awar wasusu shi domi samin labari al,ajabi da banmamaki da banhaushi da tausayi atsakaninmu domi sada ziminci dajuna wayasan ranar da facebook zaiyi mawani allah ne masani to a she mudage mukulla zumin ta hanya facebook hama wasurika mamakin hakan wlm nine nura kabir yan tumaki amma wadan da sukeyi fada idan kuga wannan coment sai kuyi hakuri dan allah zaman duniya banakiyamaba
Posted on: Mon, 23 Sep 2013 11:38:38 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015