TA INA YA KAMATA A FARA? Yan majalisar dattawa sun gabatar da - TopicsExpress



          

TA INA YA KAMATA A FARA? Yan majalisar dattawa sun gabatar da kudirin daurin shekara bakwai ko tarar Naira miliyan biyar ga masu ingiza mutane su kyamaci gwamnati ta kafafen sadarwa ta intanet kamar facebook da twitter. Dokar wadda ta hada da masu zamba ta kafar intanet, masu yada bayanan karya don kushe kokarin gwamnati ana sa ran za a amince da ita bada dadewa ba. Shin menene raayinku dangane da wannan sabon kudirin doka?
Posted on: Wed, 04 Dec 2013 08:17:30 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015