TAMBAYA :-Miyasa yan kungiyar apcn zamfara sunkadamu da tashe - TopicsExpress



          

TAMBAYA :-Miyasa yan kungiyar apcn zamfara sunkadamu da tashe tashen bom a wasu jahohi amma basu damu da kashe kashen da satar shanun da akeyi zamfara ba?. ko akwai banbanci tsakanin musulmin lagos dana inugu dana yobe dana abuja dana borno dana zamfara ne?. sai kullun bom yatashi nan yatashi can miyasa baku maganar satar shanun da kashe kashen yan kauyen da akeyi a zamfara? kuma kunsan wayanda sukesa hannu anasatar shanu da kashe yan uwa musulmai zamfara.
Posted on: Thu, 04 Dec 2014 23:08:25 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015