TARON KASA!! NATIONAL CONFERENCE!!!! @ ya kamata mu - TopicsExpress



          

TARON KASA!! NATIONAL CONFERENCE!!!! @ ya kamata mu zurfafa Tunani akan manufofin wannan Taron mu kuma san da makircin da ake nema a kulla mana mu musulmin Arewa akan wannan Taron. @ Dole ne mu samu kyakkyawan wakilci mai kwari, da zamu baiyana manufofin mu dazasu taimaka mana, Tun tuni yan kudu sunyi rubutu sunyi babatu, akan raayinsu, saura mu. @On 08/11/013 zaayi taron a Kaduna on 04/11/013 zaayi a sokoto. Suna karbar Email, b4 23/11/013. Yau kuma suna jos. Mu gaagauta bada Raayinmu fa!! Admin son of ladan
Posted on: Mon, 21 Oct 2013 06:26:30 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015