TASOYU GYADA IYARAYE TASOYU GYADA MARAU MARAU - TopicsExpress



          

TASOYU GYADA IYARAYE TASOYU GYADA MARAU MARAU GYADA. ••••••••••••••••••••­ ••••••••••••••••••••­ ••••••••••••••••••••­ •••••••••••••••••••• Mai girma shugaban kasa mr. goodluck ebele azikwe jonathan yace bai taba tabbatar dacewa zaici zabe mai zuwa ba sai lokacin da jamiyyar adawa ta apc ta tsayar da dan takararta wato tsohon soja gen. muhammadu buhari duba da yadda aka gudanar da zaben shuwagabannin kananan hukumomin jahar kano inda mutanan kasar nan sukewa buharin kallon mutumin dayafi kowa gaskiya a fadin tarayyar najeriya amma kash abin mamaki sai gashi shine mutum na farko daya riga kowa zuwa wajan rantsar da wadannan gurbatattun shuwagabannin kananan hukumomi guda 44 da kansilolinsu guda 484 wadanda sani lawan malumfashi shugaban hukumar zabe mai zaman kanta na jihar kano yanadasu mai girma shugaban kasa yayi mana alkawarin in Allah yayarda irin wannan zaben da aka gudanar a zaben kananan hukumomin jihar kano a shekarar 2014 irinsa shugaban hukumar zabe nakasa farfesa attahir jega zaiyi mana azaben 2015 Allah bamu ikon ganin wannan lokaci lafiya amin.
Posted on: Sun, 21 Dec 2014 21:04:18 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015