TAYA MURNA! Amadadin Shugabanni da mambobin wannanTsangaya Mai - TopicsExpress



          

TAYA MURNA! Amadadin Shugabanni da mambobin wannanTsangaya Mai albarka muna taya Yanuwanmu dake harkoki a yanar gizo murnar samun mukamai a mazabunsu cikin Shugabancin jamiyyar PDP a satin da ya gabata. Daga cikin wadanda suka Sami wannan dama akwai: 1.Ahmad Gambo Ali Ward Chairman 2.Salisu Karansi Ward Chairman 3.Abdulmumin Bello Ward Chairman 4.Sani Shuaibu Takan Fagge Ward PRO 5.Mss AbuRijal Ass. Secretary 6.Lawan Namure Welfare office 7.Aminu Idris Rimin Kebe Ward Secretary 8.Abubakar Haruna Rasheed Organising Secretary 9.Ibrahim Khalil Ward PRO 10.Nasara Kofar Dawanau Ward Secretary 11.Auwal Sulaiman Miko Rogo Ward Assistant Secretary 12.Muhammad Sani Yunusa Alkanawiy Ward Legal Adviser 13.Nura hasken Takai Ward Financial Secretary 14.Ahmad Mohd Gona Ward Publicity Secretary 15.Saifullahi Warure Publicity Secretary A karshe muna fatan Allah yabasu ikon yin jagoranci bisa adalci,Allah yabamu nasara cikin lamurorinmu.
Posted on: Thu, 14 Aug 2014 10:30:34 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015