TSAYA WALLAHI KA KARANTA IDAN KUMA KAKI TO WALLAHI ASARA CE - TopicsExpress



          

TSAYA WALLAHI KA KARANTA IDAN KUMA KAKI TO WALLAHI ASARA CE BABBA * * * * * * * * * * * * *WAJIBCIN JUMA,A* ALLAH S.W.A YANA CEWA Yaku wadanda kukayi imani idan akayi kiran sallah a ranar juma,a kuyi gaugawa izuwa ambaton Allah kuma kubar kasuwancin hakan shine mafi alkhairi agareku in kun kasance kun sani.... Daga abu huraira yace yaji manzon Allah s.w.a yace akan saman mimbarin sa kode mutane su hanu akan wulakanta juma,a ko Allah ya rufe zukatansu sannan su kasance daga cikin gafalallu... Manzo yakara da cewa Duk wanda yabar sallar juma,a batare da wani larura ba to za,a rubuta shi munafiki a littafin da ba gogewa ba canjawa... Manzon tsira yace Duk wanda yabar juma,a guda 3 yana me wulakan tata Allah ze kulle zuciyar sa... Annabin rahama yace Duk wanda yayi imani da Allah da ranar kiyama to yana [sallar juma,a] sede mace. Bawa ko matafiyi..... Daga dan abbas yace An tambayi annabi s.a.w akan mutumin da yake ta azumi [kullum] sannan yayi ta sallar [tsakar dare] amma baya salla a jam,i kuma baya zuwa juma,a se annabi yace:- wannan dan wutane.... A wani hadith kuwa- Duk wanda yabar juma,a guda uku ba tare da uziri ba to ya jefa musulunci a bayansa.... Kayi comment koda kuwa da ameen ne don wani ya gani kaima kasamu lada.. Allah ka kiyaye mu..! Naku akullun #usman #alhassan ke muku...happy juma,at kareem 2go user Asman24
Posted on: Fri, 29 Nov 2013 08:25:31 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015