True Life Story •••AMARYAR YAYA NA••• »»KARAMIN - TopicsExpress



          

True Life Story •••AMARYAR YAYA NA••• »»KARAMIN LABARI Tunda yayana yayi aure sai na zamo na mayar da gidan gurin zuwa na. Ba wani abu yasa na makalema gidanba illa kawayen amarya da ke zuwa, sai kuma dan alkakin da tazo dashi. A duk sanda naje naga yanmata sai kawai na fara kirkirar labarai na bandariya masu nuni da cewar ni jarumi ne. Bazan mance da wata rana ba, wadda Haisa da kawayenta meenah makarfi da fateema suka zo gidan ba. A lokacinne na zuba masu wata karya nace Ai ni a sanda ina karami har maciji nake kamawa,yanzu kuma da na girma a sanadiyata duk namun dajin dake garinnan suka tashi. Ina zaune a cikin majalisarmu ta yantsurku sai naji wayata ta kama kara, alamun kira ya shigo. Ko da na diba Anti Amarya ce ke kirana. Na kama washe baki ina murna domin na san kila abinci ya sauka ne. Ga mamaki na sai naji tana magana cikin rawar murya wai inzo ga sunan tare da su Meenah ,Yasmin da fateema maciji ya shigo har cikin daki ya korosu. Ina jin haka sai na lalata rai, dan nasan yau karyata ta kare. Toh wai in banda abin Anti Amarya! Waya fada mata cewar ni yanzu ina kama maciji ne...? Lolx Barkanmu da Safiya. Like my new page plzzzzz True Life Story
Posted on: Wed, 30 Oct 2013 06:22:19 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015