Ummulkhair Muhd Ahmad Hadisin Asharata mubash-shiruna bil janna - TopicsExpress



          

Ummulkhair Muhd Ahmad Hadisin Asharata mubash-shiruna bil janna anyakuwa manzone yafadeshi??? Anya kuwa baan qirqiroshine don cimma wata manufaba??? 1 daga cikin wayanda akace yan aljannane akwai wayanda suka cutarda sayyida Fatima(as) suka qona gidanta, suka yi sanadiyyar shahadarta, kuma har tabar duniya tana fushi dasu, Gashi kuma manzo Allah(s) yace Fatima tsokar jikinace wanda ya cutar da ita ya cutar dani, wanda tayi fushi dashi nayi fushi dashi, to ta yaya wanda ya cutar da sayyida Fatima ya zalunceta zaace wai anyi masa alqawarin aljannah??? 2 daga cikin wayan da akace yan Aljannane akwai wayanda suka yi ma imam Ali(as) mubayaa kuma suka warware,suka dawo suna yaqi dashi.Bayan kuma manzon Allah(s) yace Ali yana tare da gaskiya kuma gaskiya tana tareda Ali, Alqurani yana tareda Ali Ali yana tareda Alqurani. Alamar imani son Ali alamar munafurci qin Ali.Wanda yake yaqar gaskiya ya zaace masa dan aljannah??? Wayanda suka yaqi imam Ali(as) sonsane ya kawo haka ko kuma qinsa??? 3 manzon Allah(s)yana cewa Hassan da Hussaini sune shuwagabannin samarin Aljanna to meyasa su baa sakasu a cikin wannan lis din ba??? 4 daga cikin sahabbai akwai wayanda manzon Allah(s)yace su yan aljannane irinsu ammar bn yasir inda yake cewa kuyi haquri yaku iyalan gidan yasir lallai alqawarinku shine Aljanna.Meyasa shi ammar baya cikin wannan lis din??? 5 daga cikin wayannan yan aljannadin akwai wayanda suka kashe yanuwansu sahabbai,gashi kuma Allah yana cewa,DUK WANDA YAKASHE MUMINI DAGANGAN SAKAMAKONSA JAHANNAMA ZAI DAWWAMA A CIKINTA...... Ko kuma wannan aya bandasu acikinta??? Anya wannan hadisi ba hadisin yan kasuwa bane??? Anya ba anqirqiroshi bane don bada kariya ga wasu mutane wayanda sukayi ba daidaiba??? Anya kuwa?????
Posted on: Tue, 29 Oct 2013 16:31:08 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015