WATSA SALLAMA!!!! allah madukakin sarki yayi umurni da yin - TopicsExpress



          

WATSA SALLAMA!!!! allah madukakin sarki yayi umurni da yin sallama idan kun hadu ko xaku shiga gida,ALLAH S W T YACE YAKU WADANDA KUKAI IMANI,KADA KU SHIGA GIDAJEN DA BA NAKU BA HARSAI KUN NEMI IZINI KUMA KUNYI SALLAMA GA MASU SU.surat nur . acikin sahi haini wani mutum ya tambayi annabi s a w mekeda alkhairh a musulinci? annabi yace:kuci abinci,kukaranta sallama ga wanda kuka sani da wanda baku sani ba.allah kasa mudace ameen.
Posted on: Mon, 21 Oct 2013 21:13:39 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015