WAUTAR BAKANO Wani bakanone ya shekara goma da - TopicsExpress



          

WAUTAR BAKANO Wani bakanone ya shekara goma da matarsa suna neman haihuwa basu samuba, sai rannan ya roki allah da cewa inhar matarsa ta sami ciki zaiyi azumi uku, ba a dadeba sai matar ta sami ciki. wata tara da kwana goma sai ta haifi namiji, anyi shagalin suna an gama, sai wannan bakanon yayi azumin da yai alkawari, bayan kwana biyar sai yaron ya mutu. daganan fa sai bakano yace atafau shifa bai yarda ba sai da yasha wahalar azumi sannan yaro zai mutu, to shi wallahi sai dai ya cire azuminsa a watan ramadan. wato sai dai idan ramadan yazo yai azumi ashirin da shida kenan.
Posted on: Thu, 15 Aug 2013 10:37:07 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015